fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Kalli kek na musamman da Abdul M. Sharif yayi shagalin zagayowar ranar haihuwarshi dashi

A jiyane jarumin fina-finan Hausa, Abdul M. Sharif yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi,  wannan kek din na musammanne da aka rubuta sunanshi a jiki da kuma hotonshi da aka manna yayi amfani dashi wajan yin shagalin zagayowar ranar haihuwar tashi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Muna kara tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Tura ta kai bango: kalli bidiyon yanda 'yan Inyamurai suka fara kama 'yan IPOB suna kashewa

Leave a Reply

Your email address will not be published.