Bidiyon batsa na wani Fasto Lucian dan kasar Uganda ya bayyana.
Bidiyon ya bayyana faston yana lalata da matar wadda ba’a san ko wacece ba sannan yana daukar bidiyon da kansa.
Faston dai yayi suna sosai a kasarsa ta Uganda saboda warkewa da yayi daga cutar Ebola.
Saidai tuni ya fito ya karyata cewa bashi bane a cikin bidiyon.
Saidai wadanda suka sanshi sunce lallai shine a Bidiyon.