fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Kalli kwalliyar da Hafsat Idris tayi zuwa wajan taya Halima Atete bikin zagayowar ranar haihuwarta

Tauraruwar fina-finan Hausa Hafsat Idris kenan wadda akewa lakabi da Barauniya ko kuma ‘yar fim, wannan shigar itace taje da ita wajan shagalin bikin taya Halima Atete murnar zagayowar ranar haihuwarta, kuma ta haskaka.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Hotunan nata sunyi kyau sosai, muna mata fatan Alheri.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli bidiyo yanda rigima ta kacame tsakanin wani matashi da karuwa, yace ba zai biyata kudi ba dan ta bashi wahala

Leave a Reply

Your email address will not be published.