Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa kuma me kula da harkokin mata ta gidauniyar tallafawa marasa galihu ta tsohon mataimakin shugaban kasa, Wazirin Adamawa, yankin Arewa Maso yamma, Atiku Care, watau Fati Muhammad kenan a wannan hoton nata data sha kwalliyar Juma’a.