fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Kalli kwalliyar Juma’a ta Adam A. Zango

Tauraron finafinan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi daya sha kwalliyar Juma’a, sanye da farar hula da jallabiya, ya aikawa masoyanshi sakon barka da Juma’a a dandalinshi na sada zumunta da muhawara, muna mishi fatan Alheri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotunan wani matashi da ya auri mata 9

Leave a Reply

Your email address will not be published.