Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan a wannan hoton daya sha kwalliyar Juma’a, yayiwa masoyanshi gaisuwar barka da juma’a a dandalinshi na sada zumunta da muhawara, muna mishi fatan Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});