Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, me kula da harkar mata ta gidauniyar tallafawa mutane ta tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar me suna Atiku Cares kenan, Fati Muhammad, a wannan hoton nata data sha, kwalliyar Juma’a.
Muna mata fatan Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});