Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wannan hoton nata data sakawa masoyanta tana musu gaisuwar barka da Juma’a.
Fati dai ta dade a kasar Cyprus inda ga dukkan alamu karatu taje yi.