fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Kalli kwalliyar Juma’a ta Hadiza Gabon

Tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata data sha kwalliyar Juma’a.  Ta sakawa Masoyanta hotunan a shafinta na sada zumunya inda da dama suka yaba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Hukumar 'yan sanda ta kama shararren mawakin Najeriya Kizz Daniel a kasar Tanzania

Leave a Reply

Your email address will not be published.