November 24, 2017 by hutudole Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wannan hoton nata data sha kwalliyar Juma’a, tace masoyanta sune abin alfaharinta. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu Karanta wannan Addu'ar da zaka karanta Allah ya gafarta maka zunubanka ko da sun kai yawan ganyen itacen Duniya