Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata data sha kwalliya. Ta sakawa masoyanta su a shafinta na Instagram inda ta musu barka da sabuwar shekara.
Washa da wasu abokan aikinta da suka hada da Rahama Sadai, Hadiza Gabon sun je Dubai dan shagalin sabuwar Shekara.





