fbpx
Monday, August 3
Shadow

Kalli kwalliyar Salah ta Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa,Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan da ta sha kwalliyar Sallah.

 

Ta sakawa Masoyanta sama da Miliyan 2.2 na shafin Instagram wadannan hotunan inda ta musu gaisuwar Sallah.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *