Tauraron dan kwallon Manchester United, Paul Pogba kenan a wadannan hotunan tare da iyalansa.
Pogba wanda yana daya daga cikin ‘yan kwallon da basu boye addininsu an ganshi tare da matarsa a hoton da ya saka a Instagram.