fbpx
Tuesday, August 4
Shadow

Kalli kwalliyar Sallah ta Hadiza Gabon

Tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata data sha kwalliyar Sallah tare da wata Abokiyarta.

 

Ta sakawa Masoyansa na shafukan sada zumunta wadannan hotunan da suka dauki hankula.

View this post on Instagram

🥰🥰

A post shared by HADIZA ALIYU GABON (@adizatou) on

 

View this post on Instagram

Favorite cousin 🤍🤎 @nana_khadija_km

A post shared by HADIZA ALIYU GABON (@adizatou) on

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *