fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Kalli kyakkyawan hoton Adam A. Zango da iyalanshi:”A koda yaushe iyalinane a farko”

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi tare da matarshi da diyarsu Murjanatu, hoton yayi kyau sosai kuma ya dauki hankulan mutane, Adamun ya bayyana cewa Iyalanshi yake sawa a farko a lamurranshi.

Muna mishi fatan Alheri da kuma Allah ya kara kauna da soyayya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Wariyar da shugaba Buhari ke nunawa inyanurai ce ke kawo matsalar tsaro>>Tambuwal

Leave a Reply

Your email address will not be published.