fbpx
Sunday, December 4
Shadow

Kalli kyakkyawar gadar kasa da gwamnan jihar Kano ya gina

Wannan hoton wata kyakkyawar gadar kasace da gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya gida a kan hanyar zuwa fanshe kara a cikin watanni goma sha shida da kudin haraji na al’ummar jihar Kano, ana saran shugaban kasa muhammadu Buhari zai je ya bude gadar nan bada jimawa ba.

Haka kuma ana saran shugaba Buharin a ziyararshi ta farko da zai kai Kano tun bayan daya dare kujerar mulkin kasarnan zai duba aikin gadar da akeyi akan titin katsina duka a cikin garin Kano din.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *