fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Kalli kyauta ta musamman da gwamna Ganduje yake baiwa duk wani babban bakonshi daya ziyarceshi

Kamar yanda ake iya gani a wadannan hotunan, gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano yana da wata kyauta ta musamman da yake baiwa manyan bakinshi a duk lokacin da suka ziyarceshi, shugaban kasa Muhammadu Buhari shima ya amshi wannan kyauta ta Ganduje.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Kyautar ta fara daukar hankulan mutane an fara tambayr ko meye a cikinta?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli 'Yansanda sun kwance Bam din da Boko Haram ta ajiye kamin ya tashi

Leave a Reply

Your email address will not be published.