Wadannan kyautukan kaya da kudadene da wayoyi da tauraron fina-finan Hausa, kuma mawaki Adam A. Zango ya baiwa wadanda suka lashe gasar rawa da ya saka a kwanakin baya na wakar sabon fim dinshi na Gwaska.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
A daren yaune Adamun ya bayar da wannan kyautuka a garin Kano, lokacin wata ganawa da yayi da masoyan nashi a wani taro na musamman daya shirya.
Wasu da suka shiga gasar da akewa lakabi da Fahad Dance Group ne sukayi nasarar zama na daya.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});