Wata me daukar hoto a jihar Cross-Rivers ta hadu da wadannan yaran wanda suke bara akan titi , ta bayyana cewa irin wadannan kyawawan yaran bai kamata a barsu suna yawo akan titi ba, tayi kira da a yada hotunan har sai mahukunta sunyi wani abu akan kawar da yara masu yin bara akan titi.
Mutane da dama sun nuna soyayya ga wadannan hotunan.