fbpx
Tuesday, March 28
Shadow

Kalli malamar data saka rigar kariya tabar dalibanta hakanan lokacin da zasu hau kwale-kwale

Wannan wata malamar makarantace data dauki dalibanta zuwa gurin yawon bude ido, wanda zasu hau kwale-kwale a tsallake ruwa dasu, abinda ya dauki hankulan mutane akan wannan hoton shine yanda matar ta saka rigar kariya wadda koda, abin Allah kiyaye, jirgin ruwan ya nutse to ita bazata nutse ba, amma ga duk daliban nata nan babu me irin wannan rigar kariyar.

Mutane da dama sun bayyana wannan hoton da cewa yayi nunine da irin rashin adalcin dake faruwa a gurare daban-daban, haka kuma ya jawo hankulan mutane cewa su lura da irin mutanen da suke barwa ‘ya’yayensu su kular musu dasu.

Karanta wannan  Ƴan Najeriya za su yi kewar Buhari idan ya sauka daga mulki – Garba Shehu

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *