Tauraruwar mawakiyar Hausa, Maryam A. Baba kenan a wannan hoton nata da take likimo, kamar yanda abokiyar aikinta , Rukayya Dawayya ta tsokaneta dashi, ga dukkan alamu kamar kodai Maryam din tana karatune ko kuma tana cikin aji aka dauki wannan hoton.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});