Tauraruwar fina-finan Hausa Maryam Booth kenan tare da Saurayinta suna tadi, a kwanakin bayane Maryam ta bayyana wannan bawan Allahn a matsayin sabon saurayinta bayan rabuwa da tayi da tsohon saurayinta.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Hotunan nasu sunyi kyau, muna musu fatan Alheri da kuma Allah yasa suci ribar wannan soyayya tasu.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});