fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Kalli Maryam Booth na aiki a gurin bautar kasa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wannan hoton inda take aikin sakai a gurin da take bautar kasa, a satin daya gabatane mukaji labarin shigar Maryam din bautar kasa bayan data kammala karatunta na Jami’a.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Muna mata fatan Alheri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotunan wani matashi da ya auri mata 9

Leave a Reply

Your email address will not be published.