Tauraruwar fina-finan Hausa Nafisa Abdullahi kenan a kasar Ingila inda taje karbar kyautar karramawar da aka mata ita da Ramadan Booth, anga Nafisar a wannan hoton taje wani shago siyan kaya.
Munai mata fatan Alheri da kuma Allah ya dawo da ita lafiya.