Wata shahararriya a kudu ta caccaki wanda suke surutu akan rigar da ta saka zuwa wajan bikin karrama ‘yan Fim ta AMVCA.
Ifu Ennada ta bayyana cewa duk Wanda bai da dala Dubu 10 a asusun ajiyarsa na Dala to bai cancanci ya mata magana ba.
Dan hakane ma tace rigar tata da kwallaiyar da ta yi ta kai $100,000.
