fbpx
Monday, June 27
Shadow

Kalli rigar Miliyan 469 da wata ‘yar Najeriya ta saka data jawo cece-kuce

TSEGUMI: Yar Najeriya kuma jarumar fina-finan Nollywood, Erica Nlewedim ta sanya rigar Naira miliyan 469 taje wajen bikin karrama taurarin fina-finai da akyi jiya a Lagos.

Idan ku ne a nawa zaku iya sayen rigar nan?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  "Dalilin dayasa muka cire sunan Ahmad Lawal, Godwill Akpabio da gwamna Umahi a jadawalinmu">>INEC

Leave a Reply

Your email address will not be published.