fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Kalli rigunan da ‘yan kwallon Najeriya zasu saka a gasar cin kofin Duniya da za’a buga a kasar Rasha

Wadannan hotunan rigunan da ake sa ran ‘yan kwallon kafar Najeriya zasu saka kenan a wasan cin kofin Duniya da za’a buga a kasar rasha shekara me zuwa idan Allah ya kaimu.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Rigunan sunyi kyau gaskiya, Allah yasa ‘yan wasan su iya buga wasa me kyau.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli bidiyo yanda Puis ya musulunta ya koma Muhammad Al'amin

Leave a Reply

Your email address will not be published.