Tauraron dan wasan kwallon kafa, Cristiano Ronaldo kenan a wannan hoton nashi daya sha bakaken kaya da bakin gilashi, Cristiano Ronaldo ya bayyana cewa ba’a taba yin hazikin dan kwallo kamarshiba.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});