Yayin da ake cikin yanayin sanyi, mutane da dama na gujewa ruwan sanyi da samun gurin da za’aji dumi, sai ga jarumar fina-finan Hausa, Sa’adiya Kabala ta saka wannan hoton nata inda take rike da ledar ruwa me kankara a ciki.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Abin dai ya dauki hankulan masoyanta, dan kowa zaiyi mamakin ganin mutum na shan kankara a irin wannan yanayi. Ko da gaskene ta sha din ko kuwa tsokanace takeyi?.