Mawakin Najeriya, Wizkid ya caccaki me baiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari shawara kan kafafen sada zumunta, Lauretta Onochie a shafinsa na Twitter.
Yayi martani akan yanda wasu tsaffin mata suka fito zanga-zanga i da yacewa Laure kinga saanninki fa tsohuwa.