fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Kalli sabbin hotunan tsohon shugaban kasa,IBB

Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad Kenan a yayin da ya kaiwa tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida,IBB ziyara a gidansa dake Minna jihar Naija.

 

IBB na da shekaru 78, kuma ya mulki Najeriya a matsayin shugaba soja daga shekarar 1985 zuwa 1993.

 

Kali hotunan ziyarar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Oshiomole yace dole Atiku ya fadi kuma Tinubu yayi nasara a zaben shekarar 2023

Leave a Reply

Your email address will not be published.