fbpx
Monday, August 15
Shadow

Kalli sabon dan wasan bayan da Manchester United ta siyo

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta siyo sabon matashin dan wasan baya, Tyrell Malacia.

 

Dan shekaru 22,  ya taso ne daga kungiyar Feyenoord.

Masanin kasuwar wasannin kwallon kafa, Fabrizio Romano yace a yaune Tyrell zai sauka a Manchester United dan a yi masa gwajin lafiya na farko.

Sannan a ranar Litinin za’a sake masa gwajin lafiya na biyu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.