Tauraruwar finafinan Hausa Maryam Gidado kenan take nunawa masoyanta irin sabon gyaran gashin da tayi, wasu dai sun rika tambayar gashin tane wannan ko kuwa sawa tayi, to amma lura da cewa bafila tanace zai iya kasancewa natan, tunda mafi yawan matan fulani suna da gashi.