fbpx
Monday, August 15
Shadow

Kalli sabon Uniform din hukumar tsaro ta Civil Defence

Hukumar tsaro ta NSCDC ta samu sabon Uniform akan wanda take dashi.

Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola ne ya kaddamar da sabon Uniform din.

 

Yace za’a yi amfani dashi ne a matsayin kari kan wanda hukumar ke dashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Manchester ta cigaba da tsare kofinta na firmiya, inda ta lallasa Bournemouth daci 4-0

Leave a Reply

Your email address will not be published.