fbpx
Friday, December 2
Shadow

Kalli Samari da ‘yan matan da suka cinye kwalliyar Sallah ta bana

A jiya ne dai aka yi idin sallah karama a kusan ko ina a fadin Duniya.

 

Najeriya ma dai hakan take, kuma kamar yanda addini da Al’ada aka saba, an ga yanda mutane suka sha kwalliya sosai aka kece raini kowa ya fito da wankan sallarsa.

 

Wadanna  wasu hotunan samari da ‘yan matan Arewa ne da suka cinye kwalliyar Sallah muka kawo muku:

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Abin farin ciki hotunan tauraron Dan wasan Kwaikwayo na kasar India Shahrukh Khan, yana gabatar da aikin Umrah!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *