fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Kalli shigar da wannan amaryar da kawayenta sukayi da ta dauki hankulan mutane

Wannan wata amaryace, musulma da kawayenta suma musulmai, kamar yanda rahotanni suka nuna, sun sha kwalliya sun kuma sufe jikinsu amma kayan sun matse su sosai yanda kusan duk wata sura ta jikinsu ta bayyana.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Hakan yasa mutane da dama da sukayi sharhi akan wadannan hotunan nasu sukayi Allah wadai da wannan shigar da sukayi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Wasu 'Yan Nijeriya Sun Kama Kifi Mafi Sauri A Duniya Wanda Kudinsa Ya Haura Naira Dubu 600 Amma Sun Dafe Shi Sun Cinye

Leave a Reply

Your email address will not be published.