Sojojin Najeriya sun kama tulin makamai a a jihar Filato.
Wadanan hotunan makaman da aka kama dinne. Jihar Filato na ta fama da matsalar tsari inda ko da a ‘yan kwanakinnan an kashe mutane akalla 100 a harib da aka kai Kanam.


A wani labari me kama da wannan kuma an kashe wani makiyayi dan shekaru 17 da shanu a karamar hukumar Bassa dake jihar.