A gasar fidda sarauniyar kyawu na Duniya da aka gudanar na wannan shekarar jiya Asabar a kasar China, mata 118 ne sukayi takara daga kasashe daban-daban na Duniya, ‘yar kasar Indiya me suna Manushi Chillar ce ta lashe gasar.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});