Bayan daya bayyana cewa masu mishi gyara ifan yayi turanci su shafamai lafiya, Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki Afam A. Zango ya bayyana wata waka daya rera a birnin Landan na kasar Ingila.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Wakarnan tashi ta Skelebe ce wadda aka sani ya kara rerata a birnin landan, a cikin dandanon bidiyonnan na sama, za’a iya ganin Adamun yana waka a bakin titi kuma ga turawanan a bayanshi.
Dan ganin yanda abin yake sai a kalli bidiyon sama.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});