fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Kalli wani tsohon hoton Ali Nuhu

Wannan wani tsohon hoton tauraron fina-finan Hausa Ali Nuhu(Sarki) kenan tare da abokanshi, lallai Duniya labari, yanzu Ali ya zama jigo, jagora kuma abin koyi gurin da yawa musamman a masana’antar fina-fnan Hausa ta Kannywood, muna misshi fatan Alheri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya ta nemi tallafin kasashen waje wajan ceto fasinjojin jirgin kasa yayin da abin ya fi karfinta

Leave a Reply

Your email address will not be published.