Marigayi tsohon tauraron fina-finan Hausa, Ahmad S. Nuhu kenan a wannan tsohon hoton nashi tare da wasu abokan aikinshi, Ya Allah kakai rahama kabarinshi dana dukkan musulmi da suka rigamu gidan gaskiya.
Anan Hafsat Shehu ce tsohuwar matar marigayin, muna mata fatan Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});