Wannan wani tsohon hoton tauraruwar fina-fina Hausa da turancine Rahama Sadau da wani abokinta ya saka a dandalinshi na sada zumunta da muhawara, a yaune dai Rahamar take murnar zagayowar ranar haihuwarta.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna tayata murna.