fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Kalli wani tsohon hoton shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a hannun hagu cikin wannan tsohon hoton da aka dauke shekaru da dama da suka gabata lokacin yana matashi a aikin soja, jiyane dai shugaban yayi murnar cikarshi shekaru saba’in dabiyar a Duniya.

Muna kara tayashi murna.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda gwamnatin Lagos ta jefa 'yan kasuwar dabbobi ta Alaba Rago cikin zulumi

Leave a Reply

Your email address will not be published.