Wannan wani tsohon hoton shugaban kasa, Muhammadu Buharine da aka dauka a shekarar 1985 lokacin da Ohiniyi Alhaji Muhammad Sani Omoliri yake bashi sarautar sarkin yaki a garin Okene na jihar Kogi.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});