A yau Lahadine, shugaban kasa, Muhammadu Buhari yake murnar zagayowar ranar haihuwarshi inda ya cika shekaru 75 da haihuwa, anata mikawa shugaban kasar sakunan taya murna.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Anan wani zanene na shugaban kasar da wani yayi sai kuma katin taya murna da ma’aikatan gwamnatin tarayya suka hadamai. Muna kara yatashi murna.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});