Tauraron dan kwallon kafar Najeriya, Ahmad Musa kenan dake takawa kungiyar Leicester ta kasar Ingila leda, ya saka wannan hoton a dandalinshi na sada zumunta da muhawara a wannan satin, inda aka ganshi cikin dusar kankara babau kayan sanyi.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Wani ya dauki wannan hoton nashi yayi wani zane me kama dashi abin ban dariya, zanen ya kayatar da wasu daga cikin masoyanshi. Muna mishi fatan Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});