Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo kenan da matarshi Dolapo tare da diyar shugaban kasa, Zahara Buhari da mijinta, Ahmad Indimi a wannan hoton nasu daya kayatar.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});