fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Kalli ‘WASIKAR’ Da MANZON ALLAH (S.A.W) Ya Aikawa Sarkin Daular Roma (Rum)

Lokacin Da Jakadun(Sahabban MANZON ALLAH(S.A.W) Suka Miqawa Sarkin Rum Wasiqar Sun Yi Zaton Cikin Fushi Zai Sa a Kashe Su Take, Idan Ya Karanta Ya Fahimci Daga Inda Wasikar Ta Fito(Da Abinda Ta ‘Kunsa).

 

Bayan Da Ya Gama Karantawa Sai Aka Ga Ya Fashe Da Kuka Daga Karshe Sai Yake Cewa;

“Na Yi Fatan Ina Ma Ace Ina Da Mutane 70,000 Da Zan Sadaukar Da Su a Wannan Hanyar(Ta MUHAMMADU RASULALLAHI) Hanyar ALLAH”.

 

ﻋﻠﻴﻪ ﻭ ﺻﺤﺒﻪ ﺍﻟﺼﻼﺓ ﻭ ﺍﻟﺴﻼﻡ .
ALLAH DON ALBARKAR WANNAN WASIKAR(MAI ALBARKA), KA BIYA MANA DUKKAN BUKATUNMU NA ALKHAIRI AMEEN.

Karanta wannan  Kotun Landan ta sake daga shari'ar Ekweremadu da matarsa, tace laifin safarar sassan jikin dan adam ba karamin laifi bane

FITYANU MEDIA
06/12/2020

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.