fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

kalli wasu gajerun hotunan bidiyo da Hadiza Gabon tadan nuna kirjinta fiye da kima a ciki

Tauraruwar finafinan Hausa Hadiza Gabon kenan a wannan hoton bidiyon nata data wallafa a dandalinta na sada zumunta daya dan nuna kirjinta fiye da kima, Hadizar tayi hakannne yayin da take bin wata wakar turanci da take saurara kuma dadinta ya dibeta.

Wannan ma wani hoton bidiyonne da hakan ya faru da haduzar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Jamus na son a binciki China kan ɗaure Musulmin Uighur

Leave a Reply

Your email address will not be published.