Wadannan wasune daga cikin ayyukan da gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya keyi a cikin jihar, duka dai ayyukan ana sa ran idan shugaban kasa Muhammadu Buhari yakao ziyara jihar ta Kano, a wannan watan, zai dubasu.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Wadannan hotunan na farko, titin da ake zubawane a cikin asibitin Giginyu da gwamanan ya gina.
Wannan kuma aikin gadar kofar ruwace da ta fara kankama. Abin gwanin ban sha’awa.
Wadannan kuwa gadace ake ginawa a karamar hukumar Tudun Wada dake jihar Kanon.
Wannan ma aikin hanyane da akeyi akan titin Rogo zuwa Falgore duk a cikin jihar ta Kano.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});